Ba'a bayyana musabbabin mutuwarsa ba, duk da cewarsakon da ta wallafa ya bayyana cewa ya mutu ne a garin Nashville na jihar ...
A ranar Litiinin Majalisar Dinkin Duniya ta ce, 'yan tawayen M23 sun kaddamar da hare hare a yankin Gabashin Congo inda suka ...
Dukkan manyan kasuwannin hannayen jarin Amurka uku sun fadi sosai a kusan karshen hada-hadar jiya yayin da Trump ya yi wannan ...
Ministocin sun gudanar da taron share fagge da tuntubar juna da mayar da hankali a kan sake gina zirin da yaki ya daidaita ba ...
Halin da manoman shinkafa a Zabarmari na jihar Borno ke ciki bayan 'yan Boko Haram sun kashe kinamin hamsin; Kasuwar Birnin ...
Tunda fari Trump ya sanar - amma ya dakatar daga bisani - da batun kakaba harajin kaso 25 cikin 100 a kan kayayyakin da ake ...
A yau Juma'a rahotanni na cewa an ga jinjirin watan azumin Ramadan a Saudiyya. Hukumomi sun umurci a fara azumi daga gobe ...
A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda babban taron rukunonin al’ummar Nijar da aka kammala a ranar 20 ga watan ...
Hare-haren wata shaida ce ga karin wahalar da dakarun Ukraine ke sha a hannun rundunar sojin Rasha wacce ta ninkasu kudi da ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako ya bude babi ne kan matsalar cin zarafi da ake samua tsakanin ma'aurata, inda shirin ya ...
Jami’ai sun ce sojojin Sudan a ranar Lahadi sun yi nasara a kawo karshen kawanya ta sama da shekara guda a kan muhimmin ...
Aiyedatiwa, gwamnan jihar mai ci ya samu kuri’u 366,781 inda ya doke abokin karawarsa na Jam’iyyar PDP kuma tsohon mataimakin ...