Manchester City ta doke abokiyar hamayyarta Manchester United da ci 1-0 a wasan mako na huɗu na gasar Premier League da aka ...
An binne tsohon gwamnan tsohuwar jihar Gongola, Alhaji Bamanga Tukur, a birnin Yola ta jihar Adamawa ranar Lahadi 13/9/2026.
Doma United ta cigaba da jagorantar teburin Firimiyar Nijeriya (Euro Match Premier League) bayan ta doke Enyimba United da ci ...
Wani tsohon Kwamishinan Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Gombe, Hon. Muhammad Ismail City, wanda aka fi sani da Katukan ...
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning ta bayyana a gun taron manema labaru da aka gudanar a yau Juma’a 11 ga ...
A yau Alhamis, an gudanar da taron manema labarai game da taron dandalin tattaunawar hadin gwiwar tsaron jama'a na duniya na ...
Uganda na shirin shiga jerin ƙasashen Afirka masu fitar da ɗanyen man fetur zuwa kasuwannin duniya, inda ake sa ran za ta ...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) za ta ƙaddamar da wani sabon tsari na musamman, na don bibiyar shirin zaɓen Nijeriya, wanda zai ba hukumar damar ...
Jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Bauchi ta yi watsi da rahotannin da ke cewa tsarin jam'iyyar a jihar ya rushe ya koma cikin ...
Mazauna ƙaramar hukumar Shinkafi a Jihar Zamfara sun yaba wa sojojin Operation Fansan Yamma bisa ci gaba da yaƙar ’yan ...
Aƙalla mutane 10 ne aka kashe, yayin da wasu da dama suka jikkata, bayan wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari ...
Operation FANSAN YAMMA’, sun ceto mutane 12 a wasu daban-daban da suka gudanar a ƙananan hukumomin Kaura Namoda da Tsafe na ...