Nike Akande na ci gaba da jin radadi a zuciyarta. Shekaru shida da suka gabata, mijinta ya rasu, da 'ya'yanta mata biyu a mummunan hatsarin mota. A yanzu tana cikin bakin ciki, da kokarin farfadowa ...
A jerin wasikunmu da marubutan Afirka suke rubutawa, a wannan makon marubuciya 'yar Najeriya Adaobi Tricia Nwaubani ta soki kafofin watsa labaran duniya kan salon da suka bi wajen bayar da rahotanni ...
Garkuwa da 'yan makaranta mata na ci gaba da zama gagarumar matsala a yankin arewacin Najeriya lamarin da ake gani zai shafi harkokin karatu.
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results