Udoh Ebaide Joy ta zama mace baƙar fata ta farko da ta karaɗe nahiyar Afirka ita kaɗai a kan babur. Sai da mai shekara 32 ɗin ta shafe wata uku kafin ta kai birnin Legas a Najeriya daga Mombasa na ...
Ilhan Omar ta kafa tarihi bayan da ta zamo 'yar Somalia ta farko da aka zaba a matsayin 'yar majalisar dokoki a Amurka. Ms Omar, wacce aka haifa a Somalia, ta je Amurka ne a matsayin 'yar gudun hijira ...